1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 28.05.2019

Yusuf Bala Nayaya
May 28, 2019

A cikin shirin jigon rahotannin zai mayar da hankali a kan batun rawar da 'yan siyasa ke takawa wajen tauyen 'yancin aikin jarida a duniya. Maudu'i daya cikin wadanda aka tafka muhawara a kansu a taron 'yan jarida na duniya na DW.

https://p.dw.com/p/3JMF8