1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 28.10.2020

October 28, 2020

Cikin shirin za a yadda Musulmi a kasashen duniya ke gudanar da bikin Maulidi na zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhamadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi. A Najeriya bayan boren matasa, gwamnatin kasar ta kadddamar da wani shirin tallafa wa matasan masu kanana na sana'o'i.

https://p.dw.com/p/3kZLo