1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 29.11.2019

Binta Aliyu Zurmi
November 29, 2019

A cikin shirin za ku ji a jihar Kano da ke tarayyar Najeriya an cika shekaru 5 da wani harin bam ya hallaka masallata sama da dari uku a babban masallacin juma'a. Har yanzu akwai wadanda harin ya raunata wasu ma suna kwance a gida rashin kudin aiki ya tilasta musu zama da raunukan cikin yanayi na jiran tsammani.

https://p.dw.com/p/3Tzgd