1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 30.01.2019

Yusuf Bala Nayaya
January 30, 2019

A cikin shirin za a ji gwamnatin kasar Italiya ta ce amfani da kudin CFA da wasu kasashen Afirka renon Faransa ke yi, wani babban kalubale ga tattalin arzikin Afirka. A Najeriya kuwa, a wannan Laraba aka sake dawo da tarin 'yan kasar daga Libiya.

https://p.dw.com/p/3CTSl