1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma na DW 12.11.2017

Yusuf Bala Nayaya
November 12, 2017

A shirin za a ji firaministan Spain ya ce zai maido da martaba da hakkoki na al'ummar yankin Kataloniya. A Gabas ta Tsakiya kuwa kasashen Larabawa za su zauna kan kasar Iran. Za a ji wadannan da ma wasu.

https://p.dw.com/p/2nUyj