1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

Zulaiha Abubakar
May 21, 2018

Wata jami'ar lafiya ta rasa ranta sakamakon kamuwa da cutar Ebola a Bikoro dake arewa maso yammacin Jamhuriyar Dimokradiyyar Kwango daidai lokacin da kasar ta fara shirin dakile cutar a fadin kasar.

https://p.dw.com/p/2y4xU