1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirye-shiryen zaɓe a ƙasar Mali

July 25, 2013

Duk da cewa 'yan takaran shugaban ƙasa a Mali tsoffin 'yan siyasan ƙasar ne, al'ummar ta ƙagu ta ga an jefa ƙuri'ar da zai girka sahihiyar gwamnati

https://p.dw.com/p/19END
Titel: DW_Mali-Wahlkampf7: Werbung für Präsidentschaftskandidat Ibrahim Boubacar Keïta Schlagworte: Mali, Wahlen, Wahlwerbung, Ibrahim Boubacar Keïta Wer hat das Bild gemacht/Fotograf?: Katrin Gänsler Wann wurde das Bild gemacht?: 20. Juli 2013 Wo wurde das Bild aufgenommen?: Gao, Mali Rechteeinräumung: Hiermit räume ich der Deutschen Welle das Recht ein, das/die von mir bereitgestellte/n Bild/er zeitlich, räumlich und inhaltlich unbeschränkt zu nutzen. Ich versichere, dass ich das/die Bild/er selbst gemacht habe und dass ich die hier übertragenen Rechte nicht bereits einem Dritten zur exklusiven Nutzung eingeräumt habe. Katrin Gänsler/katrin.gaensler@gmail.com
Hoto: Katrin Gänsler

Tun bayan juyin mulkin do sojoji suka yi a Mali na ran 22 ga watan Maris, ƙasar ke ƙoƙarin komawa ga turbar demokraɗiyya sakamakon irin matsaloli na tsaro da karayar tattalin arziƙin  da take fuskanta, kuma ranar lahadi mai zuwa (28.07.2013) idan Allah ya kai mu,  za su zaɓi wanda zai jagorance su. A dalilin haka ne muka yi muku tanadin waɗannan rahotannin da ke ƙasa: