Shirye-shiryen zabe a Najeriya na cike da zargi

A dubi bidiyo 03:26
Now live
mintuna 03:26
A yayin da ake shirin tunkarar zabe a Najeriya wanda ke cike da zarge-zarge daga jam'iyyun adawa, tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo ya yi kira da a gudanar da zabukan cikin adalici da kwanciyar hankali.

Kari a Media Center