1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 28.07.2010

August 2, 2010

Ƙoƙarin ƙyautata zamantakewa tsakanin al'ummomin Najeriya

https://p.dw.com/p/OZyT
Shugabannin addinai daban daban a birnin Legas na tarayyar Najeriya sun bi sahun takwarorinsu a faɗin ƙasar wajen yin kira ga mabiya addinan na su game da muhimmancin wanzuwar kyakyawar zamantakewa da fahimtar juna a matsayin ingantacciyar hanyar samun ci-gaban al'umma.