Taba Ka Lashe: 02.07.201407/04/2014July 4, 2014Kaddamar da kungiyar al'ummar Musulmin Afirka a Jamushttps://p.dw.com/p/1CVp9Talla A wani mataki na samun fada a ji a kan batutuwan da suka shafe su, Musulmi daga kasashen Afirka mazauna Jamus sun kafa wata kungiya da za ta yi ta duba bukatunsu.