Taba ka Lashe: 03.07.201307/04/2013July 4, 2013Shekaru 50 na mulkin Sarkin Kanohttps://p.dw.com/p/192LTHoto: Thomas MöschTalla A tsakiyar watan Yuni ne aka gudanar da kasaitaccen bikin cikar Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero shekaru 50 a kan gadon sarautar Kano. An nada shi Sarkin ne a ranar 10 ga watan Oktoban shekarar 1963.