1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 03.09.2013

September 5, 2013

Koyar da harsunan gida a Najeriya

https://p.dw.com/p/19cUZ
GettyImages 108017892 Students take part in an English class at a government school in Bentiu on November 13, 2011. Organisers of a landmark south Sudan independence vote confirmed January 13, 2010 the turnout threshold needed for it to be valid has been reached as ex-US president Jimmy Carter said the region looked set for nationhood. Drivers honked their horns in the regional capital Juba as southerners hailed the turnout achievement in just four days of the week-long period saying it showed the importance of freedom to them after five decades of conflict with the north.AFP PHOTO/ROBERTO SCHMIDT (Photo credit should read ROBERTO SCHMIDT/AFP/Getty Images)
Hoto: Getty Images

Tun dai a tsakiyar watan Agusta hukumar raya al'adu da harsunan cikin gida a Najeriya ta fara wani taron bita na wata daya a garin Minna, shelkwatar jihar Niger, da nufin koyar da harsunan gida ga 'yan Najeriya domin hadin kai da kuma ci-gaban harsuna da al’adun gargajiya.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani