1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 06.09.2017

Salissou Boukari MNA
September 8, 2017

Bikin babbar Sallah da 'yan Nijar mazauna Jamus suka shirya a wani mataki na nuna wa 'ya'yansu al'adunsu da kuma karfafa zumunci tsakanin juna. 

https://p.dw.com/p/2jc6A

Tsare-tsaren da 'yan Nijar mazauna nan Jamus musamman wadanda ke zaune a yankin arewa da kogin Rhein inda mazansu da matansu gami da 'ya'ya suka shirya bikin babbar Sallah ko kuma Sallar layya a wani mataki na nuna wa 'ya'yansu al'adunsu da kuma karfafa zumunci tsakanin juna.