1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 07.02.2018

Mohammad Nasiru Awal
February 10, 2018

Kalubale da fargaba dangane da mayakan IS 'yan kasashen Turai da ke komawa gida.

https://p.dw.com/p/2sRmG

Yayin da aka fatattaki kungiyar nan ta masu kaifin kishin addinin Musulunci wato IS daga yankin nan da ta kira Daularta, da yawa daga cikin mayakanta na neman wuraren da za su tsere. Ga wasu a cikinsu tudun mun tsira shi ne dawowa gida nahiyar Turai, kasancewa daga cikin mayakanta akwai wadanda suka fito daga kasashen Turai. Shin wane irin kalubale hakan ke da shi a kasashensu na asali? Muna dauke da karin bayani a shirin.