1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 07.08.2013

August 8, 2013

Kokarin bunkasa al'adun gargajiya a Nijar

https://p.dw.com/p/19M0z
Titel: Junge Fulani-Männer beim Nomadenfest Cure Salée im Niger Schlagworte: Niger, Nomaden, Agadez, Kultur, Fulani Wer hat das Bild gemacht?: Salissou Boukari Wann wurde das Bild gemacht?: 17./18.9.2011 Wo wurde das Bild aufgenommen?: Ingall, Provinz Agadez / Niger Bildbeschreibung: Bei welcher Gelegenheit / in welcher Situation wurde das Bild aufgenommen? Wer oder was ist auf dem Bild zu sehen? Festlich geschminkte junge Fulani-Männer beim Kulturfest Cure Salée. Einmal im Jahr führen die Nomaden der Tuareg und Fulani in der Republik Niger ihre Herden auf die mineralreichen Weiden nahe der Stadt Ingall (Cure Salée, frz. = Salz-Kur). Dieses Treffen nutzen sie für ein großes Fest. In welchem Zusammenhang soll das Bild/sollen die Bilder verwendet werden?: Artikel Bildrechte: (Grundsätzlich nur eine Variante möglich, Nichtzutreffendes bitte löschen.) Der Fotograf ist (freier) Mitarbeiter der Deutschen Welle.
Hoto: DW

A wani mataki na bunkasa fannin al’adu ta yadda shi ma zai taimaka wajan farfado da tattalin arzikin kasa, a kwanakin baya gwamnatin Jamhuriyar Nijar tare da taimakon kungiyar OIF ta masu amfani da harshen Faransanci, ta shirya wani zaman taron duba hanyoyin bunkasa harkokin al’adu ta yadda a nan gaba za a ci moriyar su cikin kasar.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani