Taba Ka Lashe: 09.07.201407/13/2014July 13, 2014Bikin al'adun gargajiya a birnin Abidjanhttps://p.dw.com/p/1Cc4jTalla Ma'aikatar raya al'adun gargajiya ta kasar Cote d'Ivoire tare da hadin guiwar cibiyar yada al'adun Jamus ta Goethe Institut suka shriya bikin na musayar al'adu tsakanin kasashen Afirka da na Turai.