1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 10.09.2014

September 13, 2014

Babban taron 'yan Tijjaniyya a Bonn

https://p.dw.com/p/1DBty

A karshen watan Agusta mabiyar darikar Tijjaniyya daga kasashen duniya musamman ma na Turai suka gudanar da babban taro a birnin Bonn karkashin taken "Zaman Lafiya da Addinin Musulunci.