1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 12.10.2016

October 17, 2016

Koma bayan da kokawa ke samu a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/2RLfr

A wannan lokaci zamu duba matsalar da wasannin kokawa ke gamuwa da shi a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar. Jihar da a bana ita za ta karbi bakuncin wasan kokawar da za a yi ta kasa, sai dai hakan na zuwa a daidai lokacin da 'yan wasan jihar ke samun koma baya a fagen na kokawa.