1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 19.11.2014

November 20, 2014

Bikin karrama Farfesa Wole Soyinka

https://p.dw.com/p/1DqFH

A birnin Legas cibiyar kasuwanci ta tarayyar Najeriya an gudanar da bikin yini ukku don karrama Farfesa Wole Soyinka bisa cikar shekarunsa 80 a duniya.