Taba Ka Lashe: 21.05.2014

Rufe wasu fannonin ilimi a jami'ar Lepzig

A wani mataki na tsuke bakin aljihun gwamnati, hukumomin jigar Saxony da ke gabacin Jamus sun fara daukar matakin rufe wasu sassan ba da ilimi a jami'ar Lepzig. Wannan matakin na shan suka daga bangaren dalibai da kuma malamai.

Bayanai masu kama