1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 23.07.2014

July 25, 2014

Lambar yabo ga Abdel Kader Haidara na Timbuktu

https://p.dw.com/p/1CitI

A bana Jamus ta ba wa Abdel Kader Haidara lambar yabo ta Afirka bisa namijin kokarin da ya yi wajen ceto littattafan tarihi a garin Timbuktu na arewacin Mali.