1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 26.10.2016

October 30, 2016

Sabbin dubaru na ilmantar da matasa da ma horar da su sanin muhimmancin kayan kida na gargajiya a Nijar.

https://p.dw.com/p/2Rtta

Sabbin dubaru na ilmantar da matasa da ma horar da su sanin muhimmancin kayan kida na gargajiya da kabilun Nijar ke amfani da su a da wajen yin tarurrukan gangami ko yekuwa har ma da kade-kade da ke neman bacewa a fadin kasar.