1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 29.06.2016

Mohammad Nasiru AwalJuly 1, 2016

Bikin kade-kade da raye-raye na raya al'adun kasashen Afirka da na Turai a Legas da cibiyar raya al'adun Jamus ta Goethe Institut.

https://p.dw.com/p/1JHaH

Tsawon kwanaki uku aka dauka ana wannan biki na raya al'adun kasashen Afirka da na Turai wanda cibiyar raya al'adun Jamus Goethe Institut tare da hadin guiwar gidauniyar Ford Foundation suka shirya.