1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Baje kolin wasanni da raye-raye a Legas

Mohammad Nasiru AwalDecember 17, 2015

Cibiyar al'adun Jamus ta Goethe da ke a Legas ta shirya wani bikin baje kolin wasanni da raye-raye. Wakilinmu na Legas ya halarci bikin da kuma tsarabar da ya aiko mana za mu gabatar a wannan mako.

https://p.dw.com/p/1HP3w

Baje kolin wasanni da raye-raye a Legas

Cibiyar al'adun Jamus ta Goethe da ke a Legas ta shirya wani biki na kwanaki uku don baje kolin wasanni da raye-raye na gargajiya da na zamani. Wakilinmu na Legas ya halarci bikin da kuma tsarabar da ya aiko mana za mu gabatar muku da shirin Taba Ka Lashe na wannan mako.