1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Horo ga masu karnuka don yaki da fasakaurin hauren giwa

Lucy Taylor/ Lateefa Mustapha Ja'afarDecember 30, 2015

William Mariga na daya daga cikin mutanen da ke kiwon kare da ya shiga cikin shirin ba wa karnukan Afirka horo da gidauniyar kare namun daji ta Afirk ta gudanar domin yakar matsalar fasaakaurin hauren giwa. Bayan aiki na wata biyu shi da karensa mai suna Diva za su fara yin sunturi a tashar jiragen ruwa ta Mombasa da ake amfani da ita wajen fasa kaurin hauren giwan zuwa kasuwannin Asiya.

https://p.dw.com/p/1HW6Y