Tarayyar Afirka ta gargadi Sudan

Now live
mintuna 03:01
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi barazanar dakatar da Sudan daga cikin jerin mambobinta idan har sojojin ba su hanzarta mika mulki ga farar hula ba a daidai lokacin da masu zanga-zanga a Sudan ke matsa kaimi.

Kari a Media Center