1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Takaitaccen bayani kan rundunar SARS

Abdoulaye Mamane Amadou RGB
October 26, 2020

Tarihin rundunar 'yan sandan ta musamman mai yaki da fashi da makami ta SARS wacce gwamnatin Najeriya ta ruguza a makonnin da suka gabata da kuma tarihin Marigayi Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3kSCW

Tarihin rundunar 'yan sandan ta musamman mai yaki da fashi da makami da muggan laifuka SARS wacce gwamnatin Najeriya ta ruguza a makonnin da suka gabata ta kuma maye gurbinta da rundunar SWAT da kuma tarihin Mariganyi Boubou Hama na jamhuriyyar Nijar.