1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin Farfeser Dan Dicko Dan Koulodo

Abdourahamane Hassane
April 11, 2022

Dan Dicko Dan Koulodo yana koyarwa kuma yana bin bincikensa lokacin da mutuwa ta riskeshi. Dan Dicko Dan Koulodo ya sami takardar shaidar kimiyyar hada sinadarai a jami'ar Bordeaux a 1954.

https://p.dw.com/p/49m3U
Daya daga cikin jami'o'in Afirka inda Dan Dicko ya ba da illimi
Daya daga cikin jami'o'in Afirka inda Dan Dicko ya ba da illimiHoto: Gonder & Wello University

An haifi Dan Dicko Dan Koulodo a 1934 a Maradi.Tsakanin 1955 zuwa 1957, ya sami digiri a kimiyyar hada sinadarai a jamiar Montpellier. Ya karanci kimiya da fasaha daga 1958 zuwa 1959 kafin ya yi digiri na uku a Marseille a Faransa a 1967. Daga kasa za ku iya sauraran sauti na tarihinsa.