1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron Davos: Juyin-juya hali na na'urorin zamani

Suleiman Babayo AH
January 23, 2019

Juyin-juya hali na na'urorin zamani na cikin abin da taron tattalin arziki na duniya da ke gudana a birnin Davos na Switzerland ya mayar da hankali. Shin muna bukatar sabbin na'urrorin da za a rika sauyawa?

https://p.dw.com/p/3C23r