1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tazarce cikin rashin tabbas a Burundi

Yusuf BalaAugust 27, 2015

Bayan da shugaba Nkurunziza ya sha rantsuwar kama aiki a wani biki na bazata 'yan adawa na cewa zasu ci gaba da kalubalantar wannan gwamnati.

https://p.dw.com/p/1GMoN
Burundi Vereidigung Präsident Nkurunziza
Hoto: Reuters/E. Ngendakumana

Bayan da shugaba Nkurunziza ya sha rantsuwar kama aiki a wani biki na bazata 'yan adawa na cewa zasu ci gaba da kalubalantar wannan gwamnati wacce suke kallon ta kai ga hawa karagar mulki ta haramtacciyar hanya.