1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsugune ba ta kare ba a rikicin Libiya

Mahmud Yaya Azare YB
April 5, 2019

Bayan da dakarun Janar Haftar suka tunkari birnin Tripoli na Libiya, an ci gaba da yin kira ga bangarori masu rikicin da su kaucewa daukar matakan soji don warware rikicin kasar. Sama da dakarun 140 sun mika wuya.

https://p.dw.com/p/3GMaT