1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wakar Gambara a Angola

March 6, 2017

An yi fata-fata da inda mawakin gambarar na Angola MCK ya ke zaune, an hana masa fita waje, masoyansa sun sha dukan 'yan sanda duk saboda adawa da gwamnatin Shugaba Eduardo dos Santos mai mulkin mutu ka raba.

https://p.dw.com/p/2YiJX