1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wani dan bindiga ya kai hari a South Carolina

Suleiman BabayoJune 18, 2015

Wani dan bindiga dadi da ya bude wuta a cikin wata majami'a a South Carolina da ke kasar Amirka.

https://p.dw.com/p/1FiuJ
USA Schießerei in einer Kirche in South Carolina
Hoto: Reuters/R. Hill

Wani dan bindiga dadi da ya bude wuta a cikin Coci a South Carolina da ke kasar Amirka ya hallaka mutane tara, yayin da wasu da dama suka samu raunika.'Yan sanda suna ci gaba da neman wannan dan bindiga da ya yi harbin, inda suka ce akwai yuwuwar harin yana da nasaba da nuna kiyayya wa bakaken fata da ke kasar ta Amirka.