1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wani matashi mai fafutuka a Guinea Conakry

Abdourahamane Hassane
April 3, 2018

Ku kalli bidiyonmu na wani Blogger Sally Bilaly matashi dan kimanin shekaru 25 a Guinea Conakry wanda ya kaddamar da wani shiri ta intanet da ake kira da sunan «Villageois 2.0» wanda ke bai wa matasa damar tattauna matsalolinsu tare kuma da tilasta wa gwamnatin yin haske wajen tafiyar da karkokin kudi na kasar.#MatasanAfirkaKashi77ne

https://p.dw.com/p/2vQAA