1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wasanni: Abubuwan ban-mamaki a gasar cin kofin Afirka a Masar

Suleiman Babayo MNA
July 8, 2019

https://p.dw.com/p/3LksZ

A cikin shirin muna tafe da halin da ake ciki a gasar neman cin kofin kwallon kafa na nahiyar Afirka da ke gudana kasar Masar, inda ake samun abubuwan ban-mamaki da al'ajabi. Za kuma ku ji cewa an kawo karshen gasar cin kofin kwallon kafa na kasashen Latin Amirka da kasar Brazil ta lashe. Su kuma mata 'yan kwallon kafar kasar Amirka sun lashe kofin kwallon kafar mata na duniya karo biyu a jere a gasar da aka kammala ranar Lahadi a kasar Faransa.