1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karawa tsakanin Mönchengladbach da Hoffenheim

Gazali Abdou Tasawa
February 19, 2020

Sashen Hausa na DW na gabatar muku da wasannin kwallon kafa na lig-lig na Jamus wato Bundesliga kai tsaye ta rediyo.

https://p.dw.com/p/3SCMq
Fußball Bundesliga TSG 1899 Hoffenheim - SV Werder Bremen
Hoto: Imago Images/foto2press

Bundesliga Radio Kai Tsaye, a ranar Asabar muna dauke da sabon wasa. Abdourahaman Hassane da Usman Shehu Usman za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe 3:25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe 2:25 agogon GMT da Ghana domin kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Mönchengladbach da Hoffenheim.

Za ku iya kamamu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita  16, Kilohats 17840 da mita 19, kilohaz 15195.

Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:

Najeriya:

BRC    Bauchi

Caliphate FMSokoto

Dandal Kura  Maiduguri

Freedom Radio        Kano, Dutse, Kaduna

Liberty FM     Kaduna, Abuja

Progress Radio        Gombe

Radio Gotel   Yola

Rima FM 97.1           Sokoto

Platinum FM  Keffi

Prestige FM  Minna

Unity FM         Jos

Nijar:

Alternative      Diffa

Anfani Niamey, Konni, Maradi, Diffa, Zinder

Dallol  Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri

Damergou     Tanout

Dileram          N'Guigmi

Fara'a Djoundjou, Dosso, Gaya

Gagaraou      Birnin Kazoé

Ikarawa          Bandé

Gaskia           Zinder

Haddin-Kay   Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss

Kaocen          Arlit

Murya Talaka Filingué

Niyya   Konni

Nomade         Agadez

Rounkondoum           Doumega

Saraounia      Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua

Shukurah        Matameye, Zinder

Tambara FM Tahoua

Tarmamoua   Tessaoua

Té Bon Sé     Tillabéri

Ghana:

Zuria FM        Kumasi

Senegal:

Radio Dunyaa FM    Tamba