1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yaki da cin zarafin mata a duniya

Abdullahi Tanko Bala
November 28, 2019

Ranar 25 ga watan Nuwamba na kowacce shekara rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin bitar matsalar da mata ke fuskanta na cin zarafi hatta a gidajensu na aure.

https://p.dw.com/p/3Tt5L
Südafrika Frauen protestieren nach Mord an Uyinene Mrwetyana
Hoto: Getty Images/AFP/G. Sartorio

 A yankin arewcain Nigeria ma matan dake zaman aure kan fuskanci muzgunawa daga mazajen su a wasu lokutan ma har da dangin miji. Wani babban nau'in gallazawa da matan ke fuskanta shine yadda wasu mazajen ke aure idan sun ga iyayen matar suna da dukiya idan kuma bayan auren basu sami abin da suke nema ba sai su fara cin zarafin matan. Ana dai yi wa irin wannan aure da lakabi  auren jari

 

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna