1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

'Yan fafuka na kare kunkurun ruwa

December 13, 2016

Tommy Melo tare da Kungiyarsa ta Biosfera a kasar Cape Verde sun kwashe kusan shekaru shida suna fafutukar kare halittar ruwa ta kunkuru wadda jama kan ci namansa da kuma kwansa.

https://p.dw.com/p/2UCUQ