1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yanayin Muhallin Afirka 6

March 18, 2010

Fasahar sabunta makamashi

https://p.dw.com/p/MWJf
Buƙatar mai da kwal da kuma gas sai ƙaruwa ta ke, to amma waɗannan makamashin ba masu dorewa ne har abada ba. Saboda haka ya kamata tun yanzu mu fara mayar da hankali wajen inganta fasahar sabunta makamashi kamar iska da ƙarfin hasken rana.