1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yanci bayan zama karkashin Boko Haram

Muntaqa Ahiwa/Jan-Philipp Scholz/LMJJune 1, 2016

Wata 'yar garin Madagali da ke jihar Adamawa a Tarayyar Najeriya da ta tsere daga hannun 'yan Boko Haram, ta bayyana halin kunci da kuma azaba da mata ke fuskanta a dajin Sambisa.

https://p.dw.com/p/1IyTA