Yarjejeniya tsakanin Zambiya da China

Now live
mintuna 03:31
Kamfanonin Chaina na kulla manyan yarjejeniyoyi da gwamnatin Zambiya da samun goyon baya daga mahukuntan Beijing sai dai al'umma a Zambiya na nuna kyamar mamayar da suka ce ana neman yi masu.