Yemen: Tattaunawa kan wanzar da zaman lafiya

A dubi bidiyo 01:42
Now live
mintuna 01:42
Bangarori biyu da ke rikici da juna a kasar Yemen sun fara wani zama a kasar Sweden karkashin jagorancin Majaliasar Dinkin Duniya don kawo karshen rikicin kasar da aka safe shekaru hudu ana yi tsakanin mayakan Houthi da ke samun goyon bayan Iran da dakarun gwamnati da Saudiyya ke mara wa baya.