Yuganda: Rashin audugar mata na hana karatu.

A dubi bidiyo 03:59
Now live
mintuna 03:59
Wani rahoto da UNESCO ta fitar ya yi kiyasin cewa guda daga yara mata 10 a Kudu da saharar Afirka basa zuwa makaranta lokacin da suke jinin al'ada saboda karancin audugar mata.