1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yunkurin inganta makomar 'yan gudun hijira

Mouhamadou Awal Balarabe
November 3, 2017

Manyan jami'an kasashen yankin tafkin Chadi sun duba a birnin Ndjamena hanyoyin taimaka wa mutanen da hare- haren Boko Haram ya tagayyara a Najeriya da Kamaru da Chadi da Nijar ta hanyar kyautata makomarsu.

https://p.dw.com/p/2mynM