Zaben Indonesiya abune mai daure kai

Now live
mintuna 02:29
'Yan Indonesiya miliyan 192 suka cancanci kada kuri'a a zaben gama gari na ranar Laraba, ciki har da na shugaban kasa.