1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Zanga-zangar dalibai a Afirka ta Kudu

October 4, 2016

'Yan sanda a birnin Johannesburg na Afirka ta Kudu sun yi amfani da hayaki mai sa kwala domin tarwatsa wasu dalibai da ke yin zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/2Qrtm
Südafrika Der brennenden North-Western University in Mahikeng
Hoto: picture-alliance/dpa/K. Ludbrook

 

Daliban sun yin zanga-zangar ne a kan bukatar ganin gwamnatin ta samar da illimi ga kowa kana kuma kyauta.Wani gidan talabijin na Afirka ta kudu ANN7 ya nuna hotunan 'yan sanda da dalibai da dama wadanda suka jikkata.Yau makonnin biyu ke nan da daliban a Afirka ta Kudu ke yin zanga-zanga  bayan da gwamnatin ta amince da karin kishi takwas cikin dari na kudaden makaranta.