1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Farfado da al’adu a kasar Guinea

October 30, 2015

Zeinab Koumanthio Diallo mawakiya ce da ta dukufa wajen raya al'adun gargajiya na Kabilarta da ke Guinea. Ta bude gidan kayan tarihi a garin Labé da ke zama mahaifarta. Manufarta ita ce kare al'adu, su kuma zama abin tuni ga matan matasa mawakan Fulani.

https://p.dw.com/p/1GxSo