1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

kasafin kudin Najeriya ya sha Kai kawo

Mouhamadou Awal BalarabeMay 5, 2016

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi ta mayar da kasafin kudin kasar na 2016 ga majalisa sakamakon rashin amincewa da gyare-gyaren da 'yan majalisa suka yi a ciki.

https://p.dw.com/p/1Iijc
Nigeria Geld Geldscheine Naira in Lagos
Hoto: Getty Images

[No title]

So da dama majalisa ta amince da kasafin kudin 2016 tare da mikashi ga shugaban kasar Najaeriya, amma kuma Muhammadu Buhari ya yi ta mayarwa domin a cire duk wani kudi da aka kara ba tare da dalili ba..