Kasashen duniya na fuskantar barazanar ballewa | Siyasa | DW | 05.10.2017

Siyasa

Kasashen duniya na fuskantar barazanar ballewa

Yankin Kataloniya sun sha alwashin kaddamar da 'yantaccen kasa nan ba da jimawa ba, su kuwa Kurdawa a Iraki sun fidda jadawalin zabe a yankinsu.

Spanien Barcelona Streik für Unabhängigkeit (Getty Images/AFP/P.-P. Marcou)

Kasar kamaru na daga cikin kasashen Afirka da a yanzu suka shiga jerin kasashen da ke cikin rikicin neman ballewa da yankin masu magan da Turanci ke ikirari, ko da ya ke Najeriya da ke makotaka da Kamaru suna kokarin shawo kan rikicin 'yan yankin Igo da ke fafitikar kafa kasar Biafara a Kudu maso Kudancin kasar.

Su kuwa Kurdawa a kasar Iraki, sun gudanar da zaben raba gardama na neman raba gari da gwamnatin Bagadaza, inda tuni suka fitar da jadawalin zabubbukan yankin, ko da ya ke suna fuskantar wariya daga kasashe makota. 

Kasar Spaniya ma dai ana ta rikita-rikita bayan da 'yan yankin Kataloniya suka jefa kuri'ar neman ficewa daga kasar, sai dai kotun birnin Bercelona sun haramta zaben a tun farko.

DW.COM

Albanian Shqip

Amharic አማርኛ

Arabic العربية

Bengali বাংলা

Bosnian B/H/S

Bulgarian Български

Chinese (Simplified) 简

Chinese (Traditional) 繁

Croatian Hrvatski

Dari دری

English English

French Français

German Deutsch

Greek Ελληνικά

Hausa Hausa

Hindi हिन्दी

Indonesian Bahasa Indonesia

Kiswahili Kiswahili

Macedonian Македонски

Pashto پښتو

Persian فارسی

Polish Polski

Portuguese Português para África

Portuguese Português do Brasil

Romanian Română

Russian Русский

Serbian Српски/Srpski

Spanish Español

Turkish Türkçe

Ukrainian Українська

Urdu اردو