1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Abu Namu: Mata da zaben Najeriya

Ramatu Garba Baba MNA
March 25, 2019

Shirin na wannan lokacin ya duba irin rawar da mata a Najeriya suka taka a fagen siyasa a zaben kasar na 2019.

https://p.dw.com/p/3Fcbe
Nigeria Präsidentschaftswahlen Frauen Wahllokal
Hoto: picture-alliance/AP Photo/S. Alamba

Kamar yadda aka sani mata ba su tabuka wani abin a zo a gani ba a zaben Najeriya na 2019. Kadan daga cikin matan da suka nemi takara sun fadi zaben wasu ma ba su ma kai labari ba tun daga matakin farko. Amma wasu mata 'yan siyasa na cewa akwai sauran lokaci da za a iya aiwatar da gyara in har da gaske ake ana son a yi wannan tafiya da mata.